Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Hukumar SEC za ta fara dakatar da kamfanonin da ba su sabunta rajista ba

Published

on

Hukumar kula da hada-hadar kudade ta kasa SEC ta ce daga ranar 31 ga wannan wata na Mayu da muke ciki za ta dakatar da harkokin kamfanoni da ‘yan kasuwar da ba su sabunta rajistarsu da hukumar ba.

Wannan na cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar a Abuja, inda ta ce tun daga ranar daya ga wannan wata na Mayu ta bude kofar sabunta rajistar, wadda za ta rufe a ranar 31 ga watan na Mayu.

Sanarwar ta kara da cewa hukumar za ta fitar da sunayen kafanonin da suka sabunta rajistarsu a shafinta na intanet da kuma jaridun kasar nan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!