Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Hukumar Hisbah zata samawa masu bukata ta mussaman aikin yi

Published

on

Babban kwamandan hukumar Hisabh Ta jihar Kano Shiek Muhammad Harun Ibini Sina ya yi alkawarin samarwa mutane masu bukata ta musamman aikin yi matukar suna da takardar shidar kammala karatu.

Shiek Muhammad Harun Ibini sina ya bayyana hakan a yau lokacin da yake zantawa da manema labarai a shalkwatar hukumar.

Babban kwamandan wanda ya samu wakilicin mataimakinsa akan ayyuka na musamman Usaini Ahmad Cediyar Kuda ya ce wadanda kuma basu da shidar Kamala Karatun za’a samar musu da Jarin da zasu rika gudanar da ayyukan dogaro da kai.

Usaini Ahmad ya kara da cewa tsarin da suke yi sunyi shine domin kawo karshen matsalar barce-barce a titinan jihar Kano
A Cewar sa tallafin da za’a baiwa masu bukata ta musamman din zai zo ne karkashin kulawar kowane mutum a karamar Hukumarsa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!