Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Hukumar JAMB ta saki sakamakon jarrabawa sama da miliyan daya

Published

on

Hukumar shirya shiga manyan makarantun gaba da sakandire JAMB, ta sake sakamakon jarrabawar na wannan shekara na dalibai sama milyan daya.

Wannan na kunshe cikin sanarwar da hukumar ta fitar, a birnin tarraya Abuja, mai dauke da sa hannun kakakin hukumar Fabian Benjamin.

Sanarwa ta kara da cewa, a sake sakamakon ne bayan hukumar tayi duba na tarnaki, a kamerar daukan hoto na CCTV, wanda ya nuna yadda jarrabawar ta gudana.

Sanarwar ta kuma ce, jimlar sakamakon jarrabawar da ya fito ya tasamma fiye da milyan daya da dubu dari shida, a inda sauran sakamakon dubu dari da goma sha biyu za su fito a nan gaba.

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!