Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Hukumar NDLEA ta bada tallafin kekunan ɗinki da kuma kuɗi ga matasa

Published

on

Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA ta miƙa kyautar kekunan ɗinki hamsin da ƙudi naira miliyan ɗaya ga matasa a nan Kano.

Shugaban hukumar Janar Buba Marwa Mai Ritaya ne ya miƙa kyautukan ga matasan da suka daina shaye-shaye a ƙaramar hukumar Fagge, kamar yadda ya alkawuranta a baya cewa zai bada kekunan dinki guda ɗari da kuma Naira miliyan biyu.

Da yake jawabin yayin miƙa kyautukan, shugaban ƙaramar hukumar Fagge Alhaji Ibrahim Muhammad Shehi, ya yabawa hukumar ta NDLEA.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!