Connect with us

Labarai

Hukumar NiMET ta fitar da sabon rahoton yanayi

Published

on

Hukumar kula da yanayi ta kasa NiMET ta ce jihohin Arewa za su fuskanci yanayin hazo da iska na tsawon kwanaki uku daga yau Litinin zuwa Laraba.

 

Hakan na cikin rahoton da hukumar ta fitar a birnin tarayya Abuja kan yanayin da za a fuskanta.

 

Sai dai sanarwar ta ce wasu daga cikin jihohin na Arewa da suka hadar da Borno da Yobe, za a dan samu saukin hazon.

 

Haka zalika rahoton ya ce za a fuskanci rana a jihohin kudu da suka hadar da Cross River da Akwa Ibom, yayin da za a samu tsawa da yayyafi a jihohin Ondo, Ogun, Lagos, Edo, Bayelsa, Rivers, Delta.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!