Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Hukumar shari’a ta Kano za ta kulla alaka da alkalai da lauyoyi don inganta aikinta

Published

on

Hukumar shari’a ta Kano zata kulla alaka da alkalai da lauyoyi don inganta aikinta
Hukumar shari’a ta jihar Kano ta ce za ta gyara alakar ta da alkalai da lauyoyi da kuma jami’an ‘yan sanda, domin kara inganta aikin ta.
Mai Magana da yawun hukumar a nan Kano, Abdullahi Ado Bayero ne ya bayyana hakan yayin taron karawa juna sani na kwanaki biyar da hukumar ta shiryawa ma’aikatan ta da jami’an tsaro.
Taron dai anyi shi ne don kara kulla alakar aiki a tsakanin su, da ya gudana a garin Minjibir dake karamar hukumar.
Hukumar ta shari’a ta bukaci al’umma da su rinka zuwa kotunan da aka kafa domin samar da sulhu a tsakanin su, domin rage samar da cinkosan jama’a a gidan yari.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!