Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

ICPC ta bai wa ɗan kwangilar haɗa sola a ƙaramar hukumar Fagge wa’adin mako biyu da ya kammala

Published

on

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ICPC ta baiwa ɗan kwangilar da ke haɗa solar wuta a ƙaramar hukumar Fagge wa’adin sati 2 domin kammalawa.

Mataimakin babban Sufurtanda mai bincike a hukumar,Bukar Galadima ne ya bayyana hakan ga Freedom Radio.

Ya ƙara da cewa da dama daga cikin solar da aka sanya a kan titunan ba a gama kammala su ba,a don haka suka baiwa ɗan kwangilar wa’adin kammalawa.

Galadima ya ce idan ɗan kwangilar ya kammala gyaran na sa zai kawo bayanai hukumar ta su domin tabbatar da kyawun aikin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!