Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kimiyya

Ikon Allah sai kallo: Matar da ta haifi ƴaƴa 10 rigis

Published

on

Wata mata ƴar ƙasar Afirka ta kudu ta kafa tarihin zama mace ta farko a tarihi da ta haifi ƴaƴa goma rigis.

 

Matar mai suna Gosiame Thamara Sithole mai shekaru 37 ta goge tairihin da wata mata ƴar kasar Mali mai suna Halima Cisse ta kafa na haihuwar ƴaƴa tara a kasar Morocco a watan jiya na Mayu.

 

Misis Thamara Sithole dai ta haifi ƴaya goman ne a wani asibiti da ke birnin Pretoria a daren jiya litinin.

 

Rahotanni sun ce matar ta taɓa haihuwar ƴaƴa tagwaye waɗanda yanzu haka suna da shekaru shida-shida

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!