Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

IMC ta ci tarar Sunshine Stars Naira Miliyan Daya

Published

on

Sunusi Shuaibu Musa

Kwamitin shirya gasar Firimiyar Najeriya na rikon kwarya ya ci tarar kungiyar kwallon kafa ta Sunshine Stars, Naira Miliyan Daya, sakamakon rashin samar da wadataccen tsaro a filin wasanta.

Haka zalika, hukumar ta gargadi kungiyar kan zata iya rufe filin wasan na Ondo Sports Complex idan suka kara maimaita makamancin wannan.

IMC ta kuma kara da cewa, kungiyar zata biya tarar nan da kwanaki 14, gaza yin hakan, zai janyo musu karin daukar wani matakin.

Sai dai hukumar ta ce kungiyar zata iya daukaka kara nan da awanni 48 idan bata gamsu da wannan hukun cin ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!