Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Jigawa

INEC ta sanya ranar zaben cike gurbi na dan majalisar tarayya ta GWARAM a jihar Jigawa

Published

on

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanya ranar 19 ga watan Yuni mai kamawa domin gudanar da zaben cike gurbi nan a mazabar majalisar tarayya ta Gwaram da ke Jihar Jigawa.

 

Kwamishina a hukumar kuma shugaban kwamitin wayar da kan jama’a na hukumar Festus Okoye ya tabbatar da hakan yau ta cikin wata sanarwa da ya fitar.

 

Mr Okoye ya ce za a gudanar da zaben sakamakon rasuwar mai rike da kujerar marigayi Alhaji Yuguda Hassan Kila a ranar 4 ga watan Maris din da ya gabata, bayan da shugaban majalisar Femi Gbajabiamila ya ayyana kujerar da cewa babu kowa a kanta.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!