Connect with us

Ƙetare

Iran ta kai sabbin hare-hare a Isra’ila

Published

on

Wasu makaman Iran masu linzami sun faɗa yankin Beit Shemesh da ke tsakiyar Isra’ila.

 

Hare-haren sun haifar da wani wawagegen rami a wurin da lamarin ya faru, inda suka lalata gine-gine da motoci da kuma kayan jami’an agajin gaggawa da ke wurin.

 

‘Yan sandan Isra’ila sun ce faɗuwar makaman a kusa da tsaunin Judean da ke kusa da Birnin Kudus ya raunata mutane 12.

 

Jaridar Times ta Isra’ila bayar da rahoton cewa, rundunar sojin saman ƙasar za ta binciki gazawar na’urar kakkaɓo makaman ƙasar wajen kakkaɓo waɗannan makaman.

 

A wani labarin kuma rundunar sojin Isra’ilar ta ce tana ƙoƙoƙarin kakkaɓo wasu makaman linzami da Iran ta tarba cikin ƙasar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!