Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Italian Open: Djokovic ya yi nasara a wasan farko

Published

on

Dan wasa Novak Djokovic ya yi nasara a wasan sa na farko a gasar kwallon Tennis ta Italian Open, bayan da aka koreshi daga gasar US Open.

Novak Djokovic mai shekaru 33, ya doke Salvatore Caruso a zagaye na farko da na biyu, da ci 6-3 da 6-2 a birnin Rome dake kasar Italia.

An dai dakatar da Djokovic mai rike da lamba daya a duniyar kwallon Tennis daga gasar US Open ne kan jifar alkaliyar wasa, lamarin da ya ce a bisa kuskure ne.

Djokovic ya kuma ce, ba zai taba mantawa da wannan kuskuren ba, ya na mai ikirarin zage damtse a gasar Italian Open.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!