Connect with us

Labarai

Kotu ta yi sammacin shugaban KAROTA

Published

on

Kotun majistiri da ke Gidan Murtala a nan Kano ta aike da sammaci ga shugaban hukumar KAROTA Baffa Babba Ɗanagundi bisa zargin yin zamba cikin aminci.
Kotun ƙarƙashin mai shari’a Muhammad Jibril ta gayyaci Baffa Babban ne biyo bayan ƙarar da wasu direbobin baburan adaidata sahu su ka shigar a gaban ta.
Masu ƙarar na zargin Baffan da cewar yana raba musu takarda a madadin na’urar bin diddigi ta tracker da su ka biya kuɗi.
Muna tafe da ci gaban labarin a nan gaba.

Muna tafe da cikakken labarin a shirinmu na An Tashi Lafiya da karfe 6 na safe.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 335,289 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!