Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

ilimi

JAMB ta musanta jita-jitar sake yiwa wasu dalibai jarabawa

Published

on

Hukumar Shirya jarabawa shiga manyan makarantu, JAMB, ta ce ba zata sake yin wata jarabawa ga kowane rukuni na daliban da suka rubuta jabarawar ta bana ba kamar yadda ake yada jita-jita.

Shugaban sashen yada labaran hukumar, Dr Fabian Benjamin, ne ya bayyana hakan ga manema labarai yau Laraba 30 ga watan Yuni a jihar Lagos.

Dr Benjamin, ya ce, akwai jita-jita dake cewa JAMB ta tsayar da ranar 3 ga watan Yuli don sake yin jarabawa ga daliban da suka samu kasa da maki 170 a jarabawar ta bana.

“Tuni muka saki sakamakon jarabawar dukkanin dalibai, waɗanda suka zauna jarabawar ta 2021,” in ji Benjamin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!