Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

ilimi

Jami’ar Bayero ta amince da  daga likafar  wasu manyan malamai zuwa matakin farfesa

Published

on

Jami’ar Bayero dake nan Kano, ta amince da daga likkafar manyam malamai guda 27 zuwa matakin Farfesa da kuma 47 zuwa matakin dab da zama Farfesa na associate Professor.

Jaridar Solacebase, ta ruwaito cewar amincewar ta biyo bayan zaman da majalisar zartarwar jami’ar tayi na 14, karakashin jagorancin  Sanata Udoma Udo Udoma,  a ranar 6 ga watan da muke ciki.

Ta cikin sanarwar da mukaddashin magatardan jami’ar Ahmada Salim, ya fitar yace daga likkafar zata far aiki ne a ranar daya ga watan Oktoba.

Dag cikin wanda suka samu matsayin sun hada  Dr. Talatu Muhammad Barwa, da Dr. Mohammed Yerima Kwaya,  sai  Dr Aminu Lawal Auta (Soja) da Dr. Aliyu Usman Dutsinma, da  Dr. Sani Musa Ayagi tare da  Abdussamad Muhammad Abdussamad.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!