Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An kama wata mata bisa zargin satar jariri a Kano

Published

on

Rundunar ‘yan sandan Kano ta kama matar nan da ake zargi da laifin satar jaririn wata mace a Asibitin Murtala.

Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar DSP Abdullahi Kiyawa ne ya bayyana hakan ga manema labarai a jiya a Kano.

Yace tun bayan samun rahoton sace jaririn suka zuba jami’an su ko ina a Asibitin wanda daga bisani aka kama wadda ake zargin.

Sai dai miji ga matar Saddik Abubakar da ake zargin da hadin bakinsa ta sace jaririn ya musanta zargin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!