Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kowane Gauta

Janye yajin aikin da NLC ta yi, ya sabawa kundin tsarin mulkin ta – tsohon shugaban NLC

Published

on

Tsohon shugaban kunguyar Kwadago ta kasa kwamared Isa Tijjani yace janye yunkurin kungiyar kwadago ta kasa da suka yi baya bisa ka’ida kuma ya sabawa kundin tsarin mulkin kungiyar baki daya.

Kwamared Isa Tijjani ya bayyana hakan ne ta cikin shirin kowane Gauta na Freedom Radio.

Isa Tijjani ya kara da cewa janye yajin aiki da  kungiyar ta yi ya nuna karara cewa talakawa zasu yanke tsammani daga kungiyar kasancewar alkawarin da gwamnatin tarayya tayi bazata iya cika shi ba.

Kwamared Tijjani yace janye yajin aikin da kungiyar ta yi ya nuna cewa akwai ayar tambaya akan kamarin domin wadanda lamarin ya dama matuka ba zasu kara yadda da kungiyar ba.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!