Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kowane Gauta

Jam’iyyar APC bata yiwa ‘yan Najeriya abunda suke so ba – Danjuma Isa Bakin Wafa

Published

on

Jam’iyyar APC da kanta ta kada kanta a zaben Jihar Edo saboda bata yiwa mutane abunda suke so ba.

Adamu Danjuma Isa Bakin Wafa ce wa ya yi jami’iyyar APC da kanta ta kayar da kanta a zaben gwamnan Jihar Edo don haka a dena zargin kowa.

Adamu Danjuma Isa Bakin Wafa ya bayyana hakan ne ta cikin shirin Kowane Gauta na gidan Radio Freedom.

Bakin Wafa yace bai kamata a zargi kowa ba kan faduwar gwamnan Edo kamata yayi a yi duba kan irin gazawar da jam’iyyar ta yi musamman wajen gaza cika alkauran da ta yiwa ‘yan Najeriya.

Adamu Danjuma ya kuma kara da cewa kusan duk mukarraban gwamnatin Buhari basa taimakawa kowa baya ga matsalar rashin cika alkaura da APC din ta yi wanda hakan nada nasaba da faduwarta a zaben Edo daya gabata.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!