Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Jognny McKinstry ya raba gari da kungiyar kwallon kafa ta Uganda

Published

on

Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta kasar Uganda Johnny McKinstry ya amince da ajiye aikin horas da ‘yan wasan kungiyar.

McKinstry ya amince da kawo karshen kwantiragin bayan watanni 18 da kama aiki.

A wata sanarwa da hukumar kwallon kafa ta Uganda, FUFA, ta fitar ta mika godiya ga McKinstry kan irin gudunmawar da ya baiwa ‘yan wasan kasar.

Rahotanni na cewa, an bukaci McKinstry mai shekaru 35 da ya ajiye aikin horas da ‘yan wasan a farkon watan Maris din da ya gabata.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!