Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

JOHESU ta janye yajin aikin da za ta fara a yau

Published

on

Gamayyar kungiyar ma’aikatan Lafiya ta kasa JOHESU ta Janye yajin aikin data kuduri farawa yau Asabar, 18 ga watan Satumbar shekarar 2021.

Hakan na cikin wata sanarwar da kungiyar ta fitar a daren jiya mai dauke da sa hannun mai rukon mukamin shugabancin ta Mathew Ajorutu.

Kotu ta umarci ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa su janye yajin aiki da su ke yi cikin gaggawa

A ranar 2 ga watan satumbar da muke ciki ne dai kungiyar ta bawa gwamnatin tarayya wa’adin kwanmaki 15 kan ta biya mata bukatun ta kota fara yajin aiki.

Kungiyar ta ce janye yajin aikin ya biyo bayan alkawarin da gwamnatin tarayya ta daukar mata na biya mata bukatun data nema.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!