Connect with us

Bidiyo

Kalar Mazan da Mata suka fi nema a Kano – Mai Dalilin Aure

Published

on

Irin Mazan da Matan Kano suka fi so - Mai Dalilin Aure

Hajiya Asabe Sabon Sara Shugabar mata masu dalilin aure ta Kano ta bayyana kalar Mazan da matan Kano suka fi tambaya, da kuma kalar Matan da Maza suka fi nema a wajensu.

Ta ce, a shekarar 2022 mai ƙarewa sun haɗa aure sama da 500 a Kano, ciki har da mata masu gidajen kansu da kuma maza masu ɗan abin hannu.

Ga dai cikakken bayanin da ta yiwa Freedom Radio.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!