Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

Kamfanonin tarho sun yi asarar abokan hulda miliyan 11 cikin watanni 4 – NCC

Published

on

Hukumar sadarwa ta kasa NCC ta ce adadin masu amfani da layukan tarho a kasar nan sun ragu da akalla miliyan goma sha daya da dubu tamanin da hudu cikin watanni hudu da suka gabata.

Hakan na cikin wani rahoto ne da hukumar ta wallafa a shafinta na internet.

A cewar rahoton, a cikin watan jiya na fabrairu kamfanonin sadarwar sun yi asarar masu amfani da layuka miliyan hudu da dubu goma sha uku.

Ya zuwa yanzu dai, jimillar masu amfani da layukan tarho sune miliyan dari da casa’in da biyar da dubu saba’in da uku.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!