Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kano: Amaryar da aka sace ta kuɓuta

Published

on

Rahotanni daga unguwar Ƙoƙi a nan Kano na cewa, amaryar nan da aka nema aka rasa kwana guda kafin auren ta ta kuɓuta.

Dangin amaryar sun tabbatar wa da Freedom Radio kuɓutar ta da safiyar Talata, sai dai ba su yi ƙarin bayani kan yadda ta kuɓuta ba.

A ranar Asabar ne aka nemi amaryar aka rasa yayin da ake tsaka da shirye-shiryen ɗaurin auren ta a ranar Lahadi.

Ƙarin bayani zai zo nan gaba.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!