Labarai
Kano: Yan Bindiga sun kai hari garin Yan Chibi

Ana ci gaba da zaman dar-dar a garin Yan Chibi da ke karamar hukumar Tsanyawa a jihar Kano bayan harin da yan bidiga suka kai a daren jiya Litinin.
A zantawar wani mazaunin garin da wakilin mu Nura Bello, ya bayyana cewar yan bindigar sun yi garkuwa da mata guda 10 yayin harin.
Latsa alamar Play da ke kasa domin jin tattaunawar tasu.
You must be logged in to post a comment Login