Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kano: Yau ake sa ran samun sakamakon gwajin sabuwar cutar fitsarin jini

Published

on

Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce, a Talatar nan ake sa ran samun sakamakon gwajin da aka yiwa masu ɗauke da cutar fitsarin jini da ta ɓulla a Kano.

Babban jami’in kwamitin kar-ta-kwana mai yaƙi da cutuka masu yaɗuwa na ma’aikatar Dr. Bashir Lawan ne ya bayyana hakan ga Freedom Radio.

Ya ce, an ɗauki gwajin mutanen da kuma na sinadaran da ake zargin su ne suka haifar da cutar, ana kuma sa ran sakamakon ba zai wuce ranar Talata ba.

Ya ƙara da cewa, a Talatar nan za a samu cikakken bayani game da cutar matuƙar aka samu sakamakon gwaje-gwajen.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!