Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kano:Karamar hukumar Ungogo zata samar da gonar rake na zamani

Published

on

Majalisar karamar hukumar Ungogo ta ce za ta samar da gonar Rake na zamani a yankin domin bunkasa harkokin samar da kudin shiga a yankin.

Mukaddashin shugaban karamar hukumar ta Ungogo, Alhaji Ado Abdullahi Zaura ne ya bayyana haka yayin zantawa da Yan kwamitin kula da harkokin kananan hukumomi na majalisar dokokin jihar Kano.

Ya ce samar da gonar za ta taimaka gaya wajen samar da kudaden shiga ga karamar hukumar.

Gwamna Ganduje ya nada Sarkin Kano Muhammad Sunusi shugaban majalisar Sarakunan Jihar Kano

Abunda ya kamata ku sani kan kasafin kudin badi

Lauyoyi sun nemi majalisar Kano ta jingine batun dokar kafa masarautu 4

Tun farko wakilin mu na majalisa ya rawaito Abdullahi Isa ya rawaito cewa, da ya ke jawabi dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Ungogo, Alhaji Aminu Sa’ad Ungogo, ya bayyana damuwar sa kan tabarbarewar harkar lafiya a yankin

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!