Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kar wanda ya ƙara sa kayan gida a sansanin bautar kasa-NYSC

Published

on

Hukumar NYSC ta ƙasa ta ja kunnan masu yiwa ƙasa hidima da su guji saka kayan gida a sansanonin yiwa kasa hidima.

Shugaban hukumar a jihar Gombe Alhaji Alhassan Ndako ne ya bayyana hakan yayin da yake taya masu yiwa kasar hidima murnar kammala karatun su a na Digiri.

Hakan na cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar ga manema labarai mai dauke da sa hannun shugaban ta a ranar Talata 26 ga watan Oktobar 2021.

Sanarwar ta kuma gargaɗi masu yiwa kasar hidima da su guji, aikata wani abu na rashin ɗa’a bayan sun kammala yiwa kasar hidima.

Ta cikin sanarwar ya kuma ja kunnan masu yiwa kasar hidima da su kasan ce suna amfani da kayan da aka basu na yiwa kasar hidima a cikin sansanonin na su.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!