Connect with us

Labarai

Ansu Fati ya sake samun rauni – Barcelona

Published

on

Barcelona za ta buga gasar La Liga ranar Laraba a gidan Rayo Vallecano ba tare da Ansu Fati ba.

Ansu Fati ya ji rauni ne a karawar su da Real Madrid da ta doke Barcelona da ci 2-1 a ranar Lahadi 24 ga watan Oktoba na 2021 a Camp Nou.

Barcelona ce ta sanar da cewar dan wasan mai shekara 18 na jin zafi a raunin da ya yi.

Bayan Kungiyar tana da kwantan wasa yanzu haka itace ta tara a kan teburin La Liga na bana.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!