Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Karbar na goro: ICPC ta cafke jami’an FRSC da laifin rashawa

Published

on

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa ICPC ta cafke jami’an hukumar kiyaye hadurra kasa guda sha biyar bisa zargin su da karbar na Goro

An cafke jami’an ne yayin wani aikin hadin gwiwa na tsaro karkashin jagorancin hukumar ICPC.

An kama jami’an a ranar 12 ga watan Agustan 2021, a lokaci guda a jihohin Adamawa, Gombe, Ondo da Osun.

Wannan na cikin wata sanarwa da mai magana da yawun Hukumar ICPC Misis Azuka Ogugua, ya fitar Inda yace wannan aiki zai kawo karshen matsalar ayyukan cin hanci a hannun masu ababen hawa da wasu jami’an hukumar FRSC ke yi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!