Connect with us

Labarai

Majalisar dokokin Bauchi ta tantance kwamishoni  

Published

on

Majalisar dokokin jihar Bauchi ta tantance tare da tabbatar da sunaye 21 da Gwamna Bala Mohammed ya tura mata a matsayin kwamishinoni.

Tabbatar da sunayen mutane 21 ya faru ne ta hanyar jefa kuri’ar da aka gudanar yayin zaman majalisar a ranar Alhamis.

Kakakin majalisar, Alhaji Abubakar Sulaiman, ya ce an tabbatar da wadanda aka nada bisa ga kwarewar su da bayanan su.

An kuma bukace su da suyi aiki tukuru

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!