Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kotu ta amince a saurari karatun Malam Abduljabbar Kabara

Published

on

Babbar kotun shari’ar musulunci da ke Ƙofar Kudu a Kano ta amince a kunna karatun Malam Abduljabbar Nasir Kabara.

Yayin zaman kotun na yau mai shari’a Ibrahim Sarki Yola ya ce, wannan shi ne adalci duba da yadda malamin yace shi kore ɓatanci yake ba tabbatarwa ba kuma dama tun a baya malamin yace karatun da aka gurfanar dashi a kan sa ba shi ne asalin karatun ba yayyanke masa aka yi.

Kuma lauyan gwamnati kuma mai gabatar da ƙara Usman Muhammad Shuaibu baiyi suka ba.

Ku ci gaba da bibiyarmu domin jin ci gaban yadda zaman kotun ke kasancewa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!