Connect with us

Labaran Kano

Kotu ta dage sauraran karar dattawan Kano kan sabbin masarautu

Published

on

Babban jojin kano Justice Nura Sagir Umar ya sanya ranar 27 ga wannan watan domin sauraron martanini rashin hurumi a kunshin shariar da Alh Bashir usman Tofa da wasu dattawa suka shigar .

Dattwan Kano suna karar gwamnan kano da sarkin kano da majalisar dokokin jahar kano da kuma sababbin sarakunan kano dangane da batun tsaga masarautar Kano

Masu karar dai suna rokon kotun da ta rushe dokar da ta kirkiri sababbin masarautu.

Sai dai an tsayar da ranar 27 ga wannan watan dan jin martanin wadanda akayi karar.

Rikicin Gwamnatin Kano da Masarauta: Siyasa ko cigaba?

Kotu ta dage sauraran karar dattawan Kano kan sabbin masarautu

Zauren kare kima na Kano na goyan bayan kirkiro masarautu hudu

Wakilin mu Yusuf Nadabo ya rawaito cewa a gefe guda wasu mutane daga sababbin masarautun sun shigar da rokon suma a sanya su a cikin shariar a bangaren wadanda ake kara kotun ta sanya ranar 16 ga watan mayu dan bayyana ra, ayinta dangane da wannan roko

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!