Connect with us

Kasuwanci

Kotu ta dakatar da hukumar tattara haraji a Najeriya daga karɓar harajin VAT

Published

on

Hukumar tattara kuɗaɗen haraji ta Najeria (FIRS) ta ɗaukaka ɗara kan hukuncin da babbar kotun tarayya dake garin Fatakwal a jihar Rivers ta yanke kan karɓar harajin sayan kayayyaki na (VAT).

Daraktan sadarwa tare da hulɗa da jama’a na hukumar, Abdullahi Isma’ila Ahmad ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar.

Sanarwar ta ce hukumar ta nemi a dakatar da aiwatar da hukuncin, har sai kotu ta saurari ƙarar da ta ɗaukaka.

Haka zalika hukumar ta shawarci al’umma da su ci gaba da biyan kuɗaden harajin har sai kotun ɗaukaka ƙarar ta warware lamarin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!