Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kotu ta wanke yan Vigilante daga tuhumar kisan Dan Snake

Published

on

Kotun Magistrate Mai Lamba 25 dake zamanta a Unguwar No-man’s-land Karkashin Jagorancin Mai Sharia Hajiya Halima wali.

Ta wanke tare sallamar Shugaban Yan Bijilanti na Unguwar Kofar Na’isa Abdullahi Isma’il da Mai taimaka masa Baffa Muhammad Bisa zarginsu da Hallaka Wani Matashi Mai Suna Abba Mai Lakabin Dan Snake.
Bayan da kotun tasami shawarwari daga ofishin babban Lauyan gwamnati

A baya dai an zarge su da hallaka Dan Snake ne bayan yashafe Kusan wasanni 6 ana Nemansa ba’aganshi ba.

Wanda daga bisani aka samu gawarsa a Wani kudiddifi dake unguwar Kofar Na’isa a karamar hukumar Gwale.

 

 

Rahoton: Aminu Abdu Bakanoma

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!