Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kotun Ƙoli ta tabbatar da Hanga a matsayin dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya

Published

on

Kotun Ƙolin Nijeriya, da ke birnin tarayya Abuja, ta tabbatar da Sanata Rufa’i Sani Hanga a matsayin dan takarar kujerar Sanatan Kano ta tsakiya a jam’iyyar NNPP, maimakon Sanata Malam Ibrahim Shekarau da hukumar zabe ta bayyana a baya.

Kotun karkashin jagorancin mai shari’a Uwani Abba Aji, ta tabbatar da hukuncin ne a yau Juma’a, inda ta ayyana Sanata Rufa’i Sani Hanga a matsayin wanda jam’iyyarsa ta NNPP ta tsayar a zaben Sanatan Kano ta tsakiya.

Da ya ke yin karin bayani jim kadan bayan hukuncin kotun, lauyan jam’iyyar NNPP Barista Bashir Tudun Wuzirci ya yi karin haske kan yadda hukuncin ya kasance.

Danna alamar Play domin jin sautin muryarsa.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/03/nnn.mp3?_=1
Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!