Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kungiyar dattawan Arewa ta nemi Buhari ya sauya manyan jami’an tsaro

Published

on

Kungiyar hadakar dattawan Arewa maso gabashin kasar nan sun bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya dauki matakin sauya shugabannin tsaron kasar nan.

Wannan na cikin wata sanarwar da shugaban kungiyar Zanna Goni ya fitar, kan matsalar tsaro dake ci gaba da yin kamari musamman a wasu sassan jihohin kasar nan.

Zanna Goni ta cikin sanarwar na cewa ya ce bai kyautu matsalar ta ci gaba da fadada ba karkashin jagorancin na su.

Sanarwar ta kara da cewa ya zama wajibi shugaba Buhari ya saurari muryoyin dimbin al’ummar Najeriya kan matsalar da take ci gaba da yin barazana da zaman lafiyar su.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!