Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kungiyar kwadago ta Nigeriya NLC da TUC sun janye kudirinsu na tafiya yajin aiki

Published

on

Ƙungiyar ƙwadago ta kasa NLC da ta TUC sun dakatar da ƙudurinsu na tsunduma yajin aiki daga yau Laraba, da suka shirya shiga sakamakon ƙarancin takardun kuɗi da ake fuskanta a kasar nan.

Shugaban kungiyar ta NLC, Joe Ajaero da takwaransa na TUC, Festus Osifo ne suka bayyana hakan, a taron da suka gudanar da yammacin jiya Talata a Abuja.

Ƙungiyoyin biyu sun ce ‘za su sa ido tare da bibiya domin tabbatar da ganin CBN, ya ci gaba da samar da takardun kuɗin ga bankunan kasuwanci don sauƙaƙa wahalhalun jama’a.

Rahoton: Ahmad Kabo Idris

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!