Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yanzu-yanzu: INEC ta mika shaidar samun nasara ga Abba Kabir Yusuf da sabbin yan majalisa

Published

on

Yadda INEC a Kano take mikawa gwamnan mai jiran gado Injiniya Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP daya samu nasara da mataimakinsa Comrade Aminu Abdussalam da sauran zababbun ‘yan majalisar jihohi shedar shahadar su ta cin zabe a hukumance, a wani kwarya-kwaryar bikin da ta shirya da yake gudana a babban dakin taron ta dake Kano

 

 

Yadda take kasancewa kenan yanzu haka a hukumar INEC ta Jihar Kano wajen bayarda takardun nasara ga gwamna da kuma ‘yan majalisun da suka samu nasarar zabe.

 

Rahoton: Abubakar Tijjani Rabi’u

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!