Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Malaman Firamaren Abuja sun janye yakin aikin da suke yi

Published

on

Kungiyar malaman makarantun firamare a birnin tarayya Abuja sun janye yajin aikin da suka tsunduma bayan da mahukuntan birnin suka gaza biyansu areas ba karin mafi karancin albashi har na tsawon watanni 25.

Malaman firamaren sun shiga yajin aikin ne tun a farkon watan da muke ciki na Janairu, wadda suka kawo karshen sa da yammacin jiya Juma’ah.

Ta cikin wata takarda mai dauke da sa hannun shugabar kungiyar malamai ta kasa NUT shiyyar birnin tarayyar Kwamared Abdullahi Muhammad Shafas ya sanyawa hannu.

A cewar kungiyarsa ‘sun dauki matakin janye yajin aikin ne bayan da ministan birnin tarayya Nyesom Wike ya amince da biyan kaso 40 cikin dari na kudaden da suke bi’.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!