Labarai
FC Touching Star ta kammala daukar dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta Sevilla dake Medile

Kungiyar kwallon kafa ta FC Touching Star dake Sabuwar Gandu a Kano ta kammala daukar dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta Sevilla dake Medile, Sadik Ahmad a matsayin kyauta.
Domin jin cikakken rahoton danna alamar sauti.
Rahoton: Muhammad Sani Uba
You must be logged in to post a comment Login