Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kowane Gauta

Kwankwaso ne sirrin nasarar lashe zaben Edo – Sulaiman Mai Kasuwa Rano

Published

on

Sulaiman mai Kasuwa Rano daga jam’iyyar PDP yace nasarar da jam’iyyar PDP ta samu sirrin Dr. Rabiu Musa kwankwaso ce sakamakon irin gudunmawar da ya bayar a lokacin zaben na Edo.

Sulaiman Mai Kasuwa Rano ya bayyana hakan ne ta cikin shirin Kowane Gauta na Freedom radio.

Ya kara da cewa ko a baya sun san cewa zaben da aka yi na jihar Kano APC ba tayi nasara ba, kawai dai sun yi karfa- karfa ne wajen kwace zaben su baiwa APC.

Sulaiman mai Kasuwa yace, wannan nasara da PDP ta yi wata ‘yar manuniya ce dake alamta cewa jam’iyyar PDP ita ce zata lashe babban zaben shekarar 2023, saboda irin matsalar da APC ta jefa al’ummar Najeriya a ciki a halin yanzu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!