Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Siyasa

Mun baiwa Obaseki da Phillip takadar shaidar Zabe – INEC

Published

on

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta baiwa zababben Gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki da mataimakinsa Phillip Shaibu takardar shaidar samun nasara.

Kwamishinan hukumar mai kula da jihar Edo da Rivers da kuma Bayelsa May Agbmuche-Mbu ce ta basu takardar shaidar yau a ofishin hukumar dake Aduwawa cikin jihar ta Edo.

A ranar Asabar din makon da ya gabata ne 19 ga watan nan na Satumba Obaseki ya samu nasarar lashe zaben Gwamnan jihar da kuri’u masu yawa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!