Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kowane Gauta

Rashin nasara a zaben Edo darasi ne ga ‘yan jam’iyyar APC – Musa Mujahid Zaitawa

Published

on

Musa Mujaheed zaitawa daga jam’iyyar APC yace darasi suka samu a faduwar da jam’iyyar su ta APC ta yi a Jihar Edo kuma zasu gyara kura kuran da suka samu.

Musa Mujahid Zaitawa ya bayyana hakan ne ta cikin shirin Kowane Gauta na tashar Freedom radio.

Mujahid Zaitawa ya kuma kara da cewa duk wasu maganganu da ‘yan Kwankwasiyya ke yi hassada ce kawai ga gwamna Ganduje kuma ko sun so ko sun ki shine jagoran jam’iyyar APC na Kano.

Ya ce kuma duk mafarkin da ‘yan kwankwasiyya ke yi ba zasu samu kujerar shugabancin Jihar Kano ba domin Kanawa ba zasu sake zabar su ba.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!