Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Lalurar ciwon suga ka iya ta’azzara a lokacin Azumi:- Dr Abdulkareem Muhammad

Published

on

Wani kwarararran likita da ke aiki a hukumar lafiya ta duniya  WHO Dakta Abdulkareem Muhammad, ya ce masu fama da lalurar ciwon Suga na cikin barazanar samun karuwarsa a wannan lokaci na azumin Ramadan.

Dakta Abdulkareem Muhammad ya bayyana hakan a zantawarsa da wakiliyar Freedom Radio Ummulkhairi Rabiu Yusuf.

Ya kuma ce, kamata ya yi masu ciwon Suga kafin su fara Azumi su nemi shawarar masana kan abubuwan da ya kamata su rika ci, da kuma yin gwaji a kan lokaci.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/03/LABARAN-RANA-CIWON-SUGA-AZUMI-31-03-2023.mp3?_=1

Dakta Abdulkareem Muhammad kenan kwarararran likita da ke aiki a hukumar lafiya ta duniya, da yayi karin haske kan yadda masu ciwon suga za su yi azumi.

Rahoton: Ummulkhairi Rabiu Yusuf

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!