Connect with us

Labarai

Libya:Shugaba Buhari yayi Allawadai da harin sama sansanin ‘yan gudun hijira

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi allawadai da hari ta sama da aka kai sansanin ‘yan gudun hijira da ke daf da birnin Tripolin kasar Libya wanda ya yi sanadiyar mutuwar mutane da dama ciki har da ‘yan kasar nan.

 

Muhammadu Buhari ya bayyana harin a matsayin rashin imani kuma abin kunya da ya kamata kowa yayi tir da shi.

 

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan harkokin yada labarai Malam Garba Shehu.

 

Sanarwar ta ruwaito shugaba Buhari na cewa, wajibi ne a gudanar da bincike domin zakulo wadanda ke da hannu cikin lamarin sannan a hukuntasu.

 

Shugaba Buhari ya kuma yi addu’ar Alla.. ya jikan wadanda

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 340,889 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!