Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Addini

Mafi yawa na ƴan bindiga da ke kashe mutane ƴan uwan mu ne musulmi – Bala

Published

on

Gwamnan jihar Bauchi sanata Bala Abdulƙadir Muhammed ya ce mafi yawa na ƴan ta’adda da ke aikata ayyukan ash-sha a ƙasar nan a wannan lokaci musamman ƴan bindiga da ke kashe mutane babu gaira babu dalili da kuma masu satar mutane suna garkuwa da su mabiya addinin islama ne.

 

Saboda haka gwamnan ya buƙaci al’ummar musulmi da su daina boye wadanda suka san cewa ƴan ta’adda ne maimakon haka su riƙa mikasu ga jami’an tsaro.

 

Gwamna Bala Abdulƙadir Muhammed ya bayyana hakan ne bayan kammala sallar idi a jiya alhamis.

 

Gwmanan na Bauchi ya kuma buƙaci gwmanatin tarayya da ta ƙara kaimi wajen daƙile matsalolin tsaro da ke addabar ƙasar nan

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!