Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mailafiya ya sake amsa gayyatar DSS a karo na biyu

Published

on

Rudunar tsaro ta farin kaya DSS ta sake gayyatar tsohon mataimakin gwamnan babban bakin kasa CBN Dakta Obadiah Mailafiya a karo na biyu domin sake amsa wasu tambayoyi.

Lauyan Dakta Obadiah Mailafiya, Yakubu Bawa ne ya bayyana hakan ga manema labarai yau litinin a garin jos.

A cewar sa Dakta mailafiya zai halarci Ofishin hukumar ta DSS na garin jos domin amsa wasu tambayoyi, kamar yanda katin gayyatar ya bayyana.

Yakubu Bawa yace ansa ran Dakta mailafiya zai amsa tambayoyi kamar yanda ya amsa a baya kuma tsarin zai kasance tattaunawace.

A dai kwanakijn baya ne hukumar ta DSS ta gayyaci Dakta Obadiah Mailafiya domin amsa tambayoyi wanda shafe tsawon awani shida a hukumar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!