Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Majalisa:An samu hargitsi yayi gabatar da kunshen kasafin kudin badi

Published

on

A jiya ne Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gabatar da kudirin kunshin kasafin kudin badi da haura Naira tiriliyon 8 ga zauren majalisar dokoki ta kasa.

An sami bambaci tsakanin kasafin kudin wannan shekarar da muke ciki da Naira biliyan dari 300 cikin Kunshin kasafin kudin badin, kamar yadd aka aiwatar

Muhimman bangarori da kasafin ya kunsa, sun hada da gebewa bangaren man fetur Naira biliyan 305 wanda za’a baiwa babban kamfanin mai na kasa NNPC yayin da za’a kashe wajen biyan rarar man fetur.

A cewar, shugaban kasa Muhammadu Buhari kundirin kasafin kudin badin na san ran za’a sami kudaden shiga fiye da Naira biliyan 6 yayin da aka sami bambanci  fiye da Naira tiriliyan 7 idan aka kwatanta da na bana, bayan da aka sami gibin fiye da Naira biliyan guda.

Alamu sun nuna cewar, gwamnati mai ci ta yi alkwarin zata kudaden da take kashewa a manyan ayyukan yayi kasa da fiye da Naira tiriliyan 2 idan aka kwatanta da na bana da kuma na badin.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!