Connect with us

Labarai

Majalisar datijjai ta fara tafka mahawara kan kasafin 2020

Published

on

Majalisar datijjai ta fara tafka mahawara kan daftarin kundirin kasafin kudin badi da shugabanin kwamitocin majalisar

A dai jiya ne dai Shugaban kasa Muhammad Buhari ya sami rakiyar wasu daga cikin ‘yan Majlisar zartarwa na kasa wajen gabatar da daftarin kudirin kasafin kudin badi, gahadakar  majalisar dokoki ta kasa.

Shugaba Buhari wanda ya fara jawabi ga hadakar majalisun da misalign karfe 2 da minti 3 na ranar yau Talata, ya gabatarwa majalisun daftarin kasafin kudin badi da yah aura Naira Tiriliyan goma 10.

Tun da fari majalisar zartarwa ta kasa ta mika daftarin kasafin kudin badi bayan da ta tsara akan Naira Tirilyan 10 da miliyan bakwai yayin da su kuma ‘yan Majalisar suka kara zuwa Tiriliyan 10 da miliyan talatin da uku.

 

 

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!