Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Majalisar dattawa ta gayyaci Sunday Dare da Amaju Finnick

Published

on

Majalisar dattawa tayi sammacin Ministan ci gaban Matasa da wasanni na kasa Sunday Dare da shugaban hukumar kwallon kafa ta kasa NFF, Amaju Pinnick, biyo bayan gaza kaiwa gasar cin kofin duniya da tawagar Super Eagles ba taiba a gasar da za a gudanar a kasar Qatar a shekarar 2022.

Gabatar da kudirin sammacin da akai musu ya zone bayan da Sanata Michael Nnachi daga jami’iyyar PDP a jihar Ebonyi ya gabatar a ranar Laraba.

Haka zalika Majalisar dattawa ta kuma bukaci Ministan na wasanni da ya a kafa kwamiti namu samman da zai binciki yadda aka lalata filin wasa na Moshood Abiola da ke birnin tarayya Abuja a ranar 29 ga Maris, lokacin da Super Eagles ta buga wasa da kasar Ghana.

A gefe guda shima Sanata Abba Moro daga jihar Benue ya goyi bayan kudirin, wanda ya ce gayyatar da akai musu ya yi dai-dai musamman yadda tawagar ta gaza samun damar wakiltar nahiyar afrika a gasar cin kofin duniya.

Ya kuma ce abin ta kai cine yadda aka lakata filin wasan na Mashhud Abiola wanda ba a da de da yi masa kwaskawari ma ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!